Ranar Asabar 16 ga watan Safar 1445 (2/8/2023) ne ‘yan uwa almajiran Shaikh Ibraheem Zakzaky (H) na yankin Kaduna suka fara gudanar da Tattakin Yaumul Arba’een...
Ranar Juma’a 10 ga watan Almuharram 1445 (28/7/2023), fiye da birane da kauyuka 50 ne a fadin Nijeriya ‘yan uwa Musulmi almajiran Shaikh Ibraheem Zakzaky (H)...
Hotunan Zaman Juyayin Ashura a wasu daga Da’irorin ‘Yan uwa Musulmi almajiran Shaikh Ibraheem Zakzaky (H) a fadin Nijeriya. 1- ABUJA 2- BAUCHI (Jihar Bauchi)...
Daga Ofishin Sayyid Ibraheem Zakzaky (H) A kokarinsa na nuna wa al’umma muhimmancin Alkur’ani Mai Girma, Jagora Shaikh Ibraheem Zakzaky (H) ya karrama wata yarinya mai...
“Har ma an ce wani lokaci wadansu daga cikin mabiya Imam sun ga kisan da Shah yake yi ya yi yawa, suka je suka samu Imam,...
Jagoran Harkar Musulunci a Nijeriya, Shaikh Ibraheem Zakzaky (H) ya ja kunnen masu cin mutunci da aibata Mujaddadin addinin Musulunci a nahiyar nan, Shehu Usman Dan...
Daga cikin tsayayyun Harisawa masu kula da hidimar Jagoran Harkar Musulunci, Shaikh Ibraheem Zakzaky (H) akwai Shahid Sulaiman Abdullahi, wanda ake masa lakabi da Injiniya. An...
Shahid Mahmud Ibrahim Yusuf yaro ne dan shekaru 16 a duniya a sadda ya yi Shahada, domin kuwa an haife shi ne a ranar 14 ga...
Shahid Faisal Abdulkadir Gilima, daya ne daga matasa masu kokari, wadanda suke bayar da gudummawa ga Harkar Musulunci a Nijeriya a bangaren Mu’assasar Abul Fadl Abbas...
Shahid Khalid, daya ne daga matasa masu kokari da sadaukarwa ga Harkar Musulunci, kafin shahadarsa mamba ne a Mu’assasatu Abul Fadl Abbas, wacce aka assasata da...