Connect with us

Labarai

Hotunan Zaman Ashura 1445 (2023) A Nijeriya

Published

on

Hotunan Zaman Juyayin Ashura a wasu daga Da’irorin ‘Yan uwa Musulmi almajiran Shaikh Ibraheem Zakzaky (H) a fadin Nijeriya.

1- ABUJA

 

2- BAUCHI (Jihar Bauchi)

 

3- POTISKUM (Jihar Yobe)

 

4- TALATAR MAFARA (Jihar Zamfara)

 

5- SHINKAFI (Jihar Zamfara)

 

6- DAURA (Jihar Katsina)

 

7- MALUMFASHI (Jihar Katsina)

 

8- DANJA (Jihar Katsina)

 

9- BIRNIN KEBBI (Jihar Kebbi)

 

10- GWANDU (Jihar Kebbi)

 

11- AZARE (Jihar Bauchi)

 

12- ILLELA (Jihar Sokoto)

 

13- KUDAN (Jihar Kaduna)

 

14- SAMINAKA (Jihar Kaduna)

 

15- RAMIN KURA (Jihar Kaduna)

 

16- LAFIA (Jihar Nassarawa)

 

17- TINGNO (Jihar Adamawa)

 

18- BABBAN RAMI – KONTAGORA (Jihar Neja)

 

19- DAWAKIN KUDU (Jihar Kano)

 

20- TUDUN WADAN DANKADE (Jihar Kano)

 

Za mu cigaba da dorawa.

Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Labarai

Sheikh Zakzaky (H) Ya Gana Da Daliban Fudiya Masu Shirin Yin Sauƙar Alƙur’ani

Published

on

Kamar yadda shafin ofishin Jagoran (H) ya fitar da wasu hutuna dake nuna cewa; Ɗalibai daga makarantun fudiyya daban daban dake shirin bikin hardace Alkur’ani sun ziyarci Jagora Sheikh Ibraheem Zakzaky (H), a jiya Laraba 15 ga watan May 2024 wanda yayi dai-dai da 7 ga watan Zul-Qada 1445 a gidansa dake Abuja

Ga Hotuna….

Continue Reading

Labarai

Sheikh Zakzaky (H) Ya Dawo Gida Nigeria Bayan Halartar Taro A Iraƙi

Published

on

Kamar yadda shafin Jagora (H) ya sanya wasu hotuna da yake ɗauke da saƙon dawowar shehin Malamin gida Nigeria a ranar Lahadi 12 ga watan Mayu 2024.

Shafin ya wallafa cewa; Jagoran ya dawo gida ne bayan halartar taron ƙasa da ƙasa na nuna goyon baya ga al’ummar Palastinu, wanda ya gudana a birnin Bagadaza, kasar Iraƙi a ranar Laraba 08 ga watan Mayu 2024.

Continue Reading

Labarai

Sheikh Zakzaky (H) Ya Ziyarci Haramin Imam Ali (As) A Najaf

Published

on

Shafin Ofishin Jagoran Harkar Musulumci Sheikh Ibraheem Zakzaky (H), sun wallafa wasu hotuna a yau 12 ga watan May 2024 da yake nuna cewa shehin malamin ya ziyarci Haramin Imam Ali (As) da yake birnin Najaf a ƙasar Iraƙi.

Ga Hotuna…

Continue Reading

Trending

Copyright © 2019 By Institute for Compilation and Publication of Sheikh Zakzaky's Works.