Connect with us

Labarai

Jagora Shaikh Zakzaky Ya Ziyarci Haramin Imam Khumaini (QS)

Published

on

A ranar Alhamis 27 ga Rabiul Auwal 1445 (12/10/2023), Jagoran Harkar Musulunci Shaikh Ibraheem Zakzaky (H) ya ziyarci Haramin Imam Khumaini (RA) da ke birnin Tehranz.

A yayin ziyarar tasa, Jagora ya karanta wasu surorin Alkur’ani mai girma, tare da yin Addu’o’i ga Imam din, da rokon Allah Ta’ala Ya kara daukaka matsayinsa.

Cikin tawagar Jagora a yayin ziyarar, har da mai dakinsa, Malama Zeenah Ibrahim, wadda suka tafi jinya tare da shi zuwa kasar Iran a ranar Laraba 11/10/2023.

Ga wasu daga hotunan ziyarar, wanda shafin Jagoran ya wallafa a shafinsa na Twitter:

Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Labarai

Sheikh Zakzaky (H) Ya Gana Da Daliban Fudiya Masu Shirin Yin Sauƙar Alƙur’ani

Published

on

Kamar yadda shafin ofishin Jagoran (H) ya fitar da wasu hutuna dake nuna cewa; Ɗalibai daga makarantun fudiyya daban daban dake shirin bikin hardace Alkur’ani sun ziyarci Jagora Sheikh Ibraheem Zakzaky (H), a jiya Laraba 15 ga watan May 2024 wanda yayi dai-dai da 7 ga watan Zul-Qada 1445 a gidansa dake Abuja

Ga Hotuna….

Continue Reading

Labarai

Sheikh Zakzaky (H) Ya Dawo Gida Nigeria Bayan Halartar Taro A Iraƙi

Published

on

Kamar yadda shafin Jagora (H) ya sanya wasu hotuna da yake ɗauke da saƙon dawowar shehin Malamin gida Nigeria a ranar Lahadi 12 ga watan Mayu 2024.

Shafin ya wallafa cewa; Jagoran ya dawo gida ne bayan halartar taron ƙasa da ƙasa na nuna goyon baya ga al’ummar Palastinu, wanda ya gudana a birnin Bagadaza, kasar Iraƙi a ranar Laraba 08 ga watan Mayu 2024.

Continue Reading

Labarai

Sheikh Zakzaky (H) Ya Ziyarci Haramin Imam Ali (As) A Najaf

Published

on

Shafin Ofishin Jagoran Harkar Musulumci Sheikh Ibraheem Zakzaky (H), sun wallafa wasu hotuna a yau 12 ga watan May 2024 da yake nuna cewa shehin malamin ya ziyarci Haramin Imam Ali (As) da yake birnin Najaf a ƙasar Iraƙi.

Ga Hotuna…

Continue Reading

Trending

Copyright © 2019 By Institute for Compilation and Publication of Sheikh Zakzaky's Works.