Daga Ofishin Sayyid Ibraheem Zakzaky (H) Da yammacin ranar Asabar 9 ga watan Shawwal 1444H (29/4/2023) ne Jagoran Harkar Musulunci, Shaikh Ibraheem Zakzaky (H) ya gana...
‘Yan uwa Musulmi almajiran Shaikh Ibraheem Zakzaky (H) sun gudanar da Muzaharorin Quds din shekarar 1444/2023 a ranar Juma’ar karshen watan Ramadan a garuruwa kusan 50...
Bismillahir Rahamanir Raheem. Wasallallahu Ala Sayyidina Wa Nabiyina wa Habibi Qulubina Abil Qasimi Mustapha Muhammad wa ala alihid Dayyibinad Dahirinal Ma’asumiyn, Siyma Baqiyatullahi fiyl ard, Sahibul...
Kuna iya saukewa ko sauraron Jawaban Shaikh Ibraheem Zakzaky a yayin zaman Juyayin Shahadar Imam Ali (AS) a shekarar 2014/1435 a Husainiyya Baqiyyatullah Zariya. Jawabin Shahadar...
Fiye da garuruwa 50 ne suke gabatar da Muzaharar Quds a wannan shekarar ta 1444H/2023 a Nijeriya. Muzaharar wacce, ake gudanar da ita a kowace Juma’ar...
Bismillahir Rahamanir Raheem. Wasallallahu Ala Sayyidina Wa Nabiyina wa Habibi Qulubina Abul Qasimi Mustapha Muhammad wa ala alihid Dayyibinad Dahirinal Ma’asumiyn. Assalamu Alaikum wa Rahmatullahi Ta’ala...
Kuna iya sauraro ko sauke Jawaban Jagora Shaikh Ibraheem Zakzaky (H) na Nisfu Sha’aban a shekaru daban-daban. Jawabin Nisfu Sha’aban 1436-2015 -Yamma Jawabin Nisfu Sha’aban 1436-2015...
Kuna iya sauke littafin MUHIMMAN RANAKU 200 A TARIHIN HARKAR MUSULUNCI Wallafar: Cibiyar Wallafa Da Yada Ayyukan Shaikh Zakzaky (H). Littafin na kunshe da bayanan muhimman...
Shahid Ali Mu’azu, da ne ga Malam Mu’azu Ishaq Mai fata. Sunan mahaifiyarshi Maryam Dalhatu. Shi kani ne ga Shahid Muhammad Mu’azu. An haife shi ranar...