“Har ma an ce wani lokaci wadansu daga cikin mabiya Imam sun ga kisan da Shah yake yi ya yi yawa, suka je suka samu Imam,...
Jagoran Harkar Musulunci a Nijeriya, Shaikh Ibraheem Zakzaky (H) ya ja kunnen masu cin mutunci da aibata Mujaddadin addinin Musulunci a nahiyar nan, Shehu Usman Dan...
Daga Ofishin Sayyid Ibraheem Zakzaky (H) Da yammacin ranar Asabar 9 ga watan Shawwal 1444H (29/4/2023) ne Jagoran Harkar Musulunci, Shaikh Ibraheem Zakzaky (H) ya gana...
Bismillahir Rahamanir Raheem. Wasallallahu Ala Sayyidina Wa Nabiyina wa Habibi Qulubina Abil Qasimi Mustapha Muhammad wa ala alihid Dayyibinad Dahirinal Ma’asumiyn, Siyma Baqiyatullahi fiyl ard, Sahibul...
Fiye da garuruwa 50 ne suke gabatar da Muzaharar Quds a wannan shekarar ta 1444H/2023 a Nijeriya. Muzaharar wacce, ake gudanar da ita a kowace Juma’ar...
Bismillahir Rahamanir Raheem. Wasallallahu Ala Sayyidina Wa Nabiyina wa Habibi Qulubina Abul Qasimi Mustapha Muhammad wa ala alihid Dayyibinad Dahirinal Ma’asumiyn. Assalamu Alaikum wa Rahmatullahi Ta’ala...
“Yau Talata 26 ga watan Ramadan 1434. Gobe insha Allah zai zama 27 ke nan. Saboda haka abin da ke gabanmu yau daren 27 ne. Dare...
“Na sha yin wadansu bayanai a shekarun baya, farkon azumi, amma kuma dai na san ba bi za a yi ba, ba kuma ji za a...
Jagoran Harkar Musulunci a Nijeriya, Shaikh Ibraheem Zakzaky (H) ya taya al’ummar Musulmi murna da zagayowar ranar da aka haifi babban jikan Manzon Allah (S), Imam...