Litattafai
TASIRIN DABI’U- Na Shaikh Ibraheem Zakzaky

GABATARWA:
Da Sunan Allah Mai Rahama Mai Jinqai. Tsira da Aminci su qara Tabbata ga Fiyayyen HalittunSa, Annabin Rahama Muhammad (S) da Iyalan Gidansa Tsarkaka, da Sahabbansa Managarta. Mai karatu, a wannan karon muna xauke ne da jawabin Shaikh Ibraheem Zakzaky ya gabatar a wajen rufe taron qara wa juna sani na yini uku (Mu’utamar), wanda ya gabata a garin Talatan Mafara ta jihar Zamfara a shekarar 2008. Mun xauko jawabin ne daga shafin Intanet (Hausa) na Harkar Musulunci.
Ku sauke Littafin A Nan: TASIRIN DABI’U Na Shaikh Ibraheem Zakzaky
Litattafai
ZALUNCI DA DANNIYA: INA MAFITA? Na Shaikh Ibraheem Zakzaky

GABATARWA:
Da Sunan Allah Mai Rahama Mai Jinkai. Tsira da Aminci su kara Tabbata ga Fiyayyen Halittu, Annabin Rahama Muhammad (S) da Iyalan Gidansa Tsarkaka, da Sahabbansa Managarta. Mai karatu, a wannan karon muna dauke ne da dadadden jawabin da Shaikh Ibraheem Zakzaky (H) ya yi a wani taron ‘yan boko, mai take Zalunci da danniya: Ina Mafita? Duk da cewa jawabin ya dade, amma kai ka ce a daidai wannan lokaci ya yi jawabin. Muna fata za a karanta jawabin cikin natsuwa da zurfafa tunani kan bayanan da Jagora (H) ya yi, domin lallai akwai abin la’akari mai girma.
Sauke Littafin A Nan: ZALUNCI DA DANNIYA_ INA MAFITA Na Shaikh Ibraheem Zakzaky
Litattafai
KOYI DA RAYUWAR MANZON ALLAH (S) Na Shaikh Ibraheem Zakzaky

Mai karatu! A wannan karon muna xauke ne da jawabin da Shaikh Ibraheem Zakzaky (H) ya gabatar a wani taron ‘Maulidin Annabi (S)’ wato ‘Annual Maulud’ da lajanar “Resource Forum” ta shirya a ‘Arewa House’ da ke birnin Kaduna Nijeriya, a shekarar 1428 hijira, wanda ya yi daidai da shekarar 2008 miladiyya. Mun xauko jawabin ne daga shafin Intanet na Harkar Musulunci.
Ku sauke Littafin A Nan: KOYI DA RAYUWAR MANZO (S) Na Shaikh Ibraheem Zakzaky
Litattafai
Littafin Watan RAMADAN Da Ayyukansa Na Shaikh Zakzaky

Wannan dan littafin na kunshe ne da fassarar hudubar Manzan Allah (S), wanda ya yi ga Sahabbansa gab da qaratowar watan Ramadan mai alfarma a lokacin rayuwarsa. Jagoran Harkar Musulunci a Nijeriya Shaikh Ibraheem Zakzaky (H) ne ya karanto hudubar ga almajiransa ya kuma fassara ta a yayin da yake gabatar da Tafsirin Alqur’ani mai girma a ranakun wata Alhamis da Juma’a, 28-29 ga watan Sha’aban- 1435, (26-27/6-2014).
Sauke Littafin A Nan: RAMADAN DA AYYUKANSA – Shaikh Zakzaky (H)
-
Sauran Jawabai3 years ago
Mp3: Jawabai 40 Daga Shaikh Ibraheem Zakzaky (H)
-
Jawaban Wafatin A'imma3 years ago
Mp3: Jawaban Shaikh Ibraheem Zakzaky (H) A Yayin Tuna Shahadar Sayyida Zahra (SA) 2013/1434
-
Sauka ta biyu3 years ago
Mp3: Tafsirin Suratul Baƙara – Shaikh Ibraheem Zakzaky (H)
-
Sauran Jawabai5 months ago
Mp3: Jawaban Shaikh Ibraheem Zakzaky (H) 2021-2022
-
Mauludin Ma'asumai3 years ago
Mp3: Jawaban Mauludin Sayyida Zahra 2015/1436H – Shaikh Ibraheem Zakzaky (H)
-
Yaumu Shuhada3 years ago
Mp3: Jawaban Yaumus Shuhada’u 2001 – 2014
-
Labarai3 years ago
Bayanin Shaikh Zakzaky Dangane Da Abin Da Ke Faruwa A Zamfara
-
Sauka ta biyu2 years ago
Mp3: Tafsirin Suratul Dalaq (065) — Shaikh Ibraheem Zakzaky (H)