Daga: Cibiyar Wallafa da Yada Ayyukan Shaikh Zakzaky (H) FITINA TAWAYIYYAH 1994: FITINA TAWAYIYYA shi ne sunan fitinar da ta auku a Harkar Musulunci a shekarar...
Da misalin karfe 11 na safiyar Ranar Alhamis 16/11/2023 (2/5/1445) ‘yan uwa Musulmi almajiran Shaikh Ibraheem Zakzaky (H) a Kaduna, suka fita Muzaharar nuna goyon baya...
An haifi Jagoran Harkar Musulunci a Nijeriya, Shaikh Ibraheem Zakzaky (H), a unguwar Kwarbai da ke cikin garin Zaria ta jihar Kaduna a ranar 15 ga...
A yammacin ranar Asabar 29 ga Rabiul Auwal 1445 (14/10/2023), Jami’ar Tehran (Tehran University), da ke Jamhuriyar Musulunci ta Iran, ta shirya gagarumin biki don karrama...
Jagoran juyin Musulunci na Iran, Ayatullah Sayyid Khamene’i ya gana da Jagoran Harkar Musulunci a Nijeriya, Shaikh Ibraheem Zakzaky, matarsa, da ‘ya’yansa a ranar Asabar 14/10/2023...
Dubun dubatan al’ummar Musulmi ne suka halarci babban masallacin Juma’a da ke Jami’ar Tehran, babban birnin kasar Jamhuriyar Musulunci ta Iran a yau Juma’a 28 ga...
A ranar Alhamis 27 ga Rabiul Auwal 1445 (12/10/2023), Jagoran Harkar Musulunci Shaikh Ibraheem Zakzaky (H) ya ziyarci Haramin Imam Khumaini (RA) da ke birnin Tehranz....
A safiyar Laraba 11/10/2023 (26 ga Rabiul Auwal 1445H) Jagoran Harkar Musulunci, Shaikh Ibraheem Zakzaky ya isa birnin Tehran babban birnin Jamhuriyar Musulunci ta Iran lafiya,...
Daga Isa Charis da Ibrahim Yarima ‘Yan uwa Musulmi almajiran Shaikh Ibraheem Zakzaky (H) sun gudanar da Muzaharar Mauludin Manzon Allah Muhammad (S) a ranar Litini...
Daga Isa Charis da AliAssajjad Ibn Taheer A cigaba da bukukuwan Mauludin Manzon Allah (S) da kuma taron Makon Hadin Kan Musulmi na bana, wanda Harkar...