Kuna iya sauraro ko ku sauke jerin fassara tare da Sharhin Littafin Nahjul Balagha, littafin Zantukan Hikima daga kalamai da hudibobin Amirulmuminin (AS), daga Jagoran Harkar Musulunci, Shaikh Ibraheem Zakzaky (H).
Nan daga Zama na 11 zuwa na 20 ne.
No responses yet