Sauran Jawabai
Mp3; Jawabin Yaumul Mab’ath 1434H — Daga Shaikh Ibraheem Zakzaky

Kana iya sauraro ko sauke jawabin Shaikh Ibraheem Zakzaky a ranar tunawa da aiko Manzon Allah (S), wato Yaumul Mab’ath, a shekarar 1434H a Husainiyya Baqiyyatullah Zariya.
Sauran Jawabai
Mp3: Jawaban Shaikh Ibraheem Zakzaky (H) 2021-2023

Kuna iya sauraro ko ku sauke jerin Jawaban Jagora, Shaikh Ibraheem Zakzaky (H) yayin ganawarsa da Maziyarta daban-daban, da kuma lokutan Munasabobi, tun bayan fitowarsa daga kamun Waki’ar Zariya a karshen watan July 2021 zuwa yanzu.
Ganawa da Iyalan Shahidai 19-9-2021
Ziyarar ‘Yan Uwa na Kano 20-11-2021
Ziyarar Iyalan Shahidai Karo Na Biyu 4-12-2021
Hira Kan Waki’ar Zariya 12-12-2021 (1)
Hira Kan Waki’ar Zariya 12-12-2021 (2)
Tunawa da waki’ar Zariya – 14-12-2021
Ziyarar ‘Yan Cibiya Da Mawaka 18-12-2021
Ziyarar Shurafa Forum 21-12-2021
Ziyarar Shahidai Masu Rai (Jurha) 25-12-2021
2nd Commemoration Of Martyr Qasim Sulaimani 2022
Ziyarar ‘Yan Academic Forum 08-01-2022
Ziyarar Matasa (Youth Forum) 11-1-2022
Ziyarar Sisters Na Ibn Fodiyo 15-01-2022
Ziyarar Mutanen Kogi Da Neja 18-01-2022
Ziyarar Sisters Forum 22-01-2022
Ganawa Da ‘Ya’yan Shahidai 24 Rajab 1443
Jawabin Yaumus Shuhada 1443-2022
Ziyarar ‘Yan Asalin Abuja 6-3-2022
Meeting with Igbo Community on
Ziyarar ‘Yan Dar AlThaqalain 1-10-2022
Jawabin Mu’utamar Yamai 2022 -Dare
Ziyarar Wakilai Ranar Wafatin Annabi 1444-2022
Jawabin Shahadar Imam Kazeem (AS) 1444-2023
Jawabin Yaumus Shuhada 1444-2023
Jawabin Nisfu Sha’aban 1444 (7-3-2023)
Jawabin Shaikh Zakzaky kan Muzaharar Quds din 1444 – 2023
Jawabin Shaikh Zakzaky a Ranar Quds 2023-1444
Jawabin Ziyarar Sallah Karama 9-10-1444 (29-4-2023)
Jawabi Rufe Makon Danfodiyo -May, 2023-1444H
Jawabin Ranar Mahaddata 1444-2023
Jawabin Tunawa da Imam Khumaini (shekaru 34) 3-6-2023
Jawabin Ganawa da Wadanda aka kama a Waki’ar Zariya 4-6-2023
Sauran Jawabai
Mp3: Bayani Kan ‘Wilayatul Faqih’ — Shaikh Ibraheem Zakzaky (H)

Wannan wasu jawabai ne guda biyu da Jagoran Harkar Musulunci a Nijeriya, Shaikh Ibraheem Zakzaky (H) ya gabatar ga kananan yara daliban makarantu dangane da ma’ana da manufar ‘Wilayatul Faqih’ a Fudiyya Islamic Center, Zaria a shekarar 2013.
Kuna iya sauraro kai tsaye ko saukewa:
Sauran Jawabai
Mp3; Jawabin Mauludin Shehu Dan Fodiyo 2012 – Shaikh Zakzaky

Danna nan don sauraro ko sauke Jawabin Shaikh Ibraheem Zakzaky a yayin Mauludin Shehu Usman Dan Fodiye (RH) a garin Abuja a shekarar 2012.
-
Tarihin Shahidan Harkar Musulunci7 months ago
Shahid Muhammad Mu’azu
-
Tarihin Shahidan Harkar Musulunci7 months ago
Shahid Muhammad Kabir Alkanawi
-
Tarihin Shahidan Harkar Musulunci2 weeks ago
WAKI’AR BUHARI; Shahid Mahmud Ibrahim Gwarzo
-
Tarihin Shahidan Harkar Musulunci7 months ago
Shahid Ali Mu’azu
-
Labarai2 months ago
Muzahararorin Quds 2023/1444 A Nijeriya
-
Sauran Littatafai7 months ago
Littafi: Muhimman Ranaku 200 A Tarihin Harkar Musulunci
-
Tarihin Shahidan Harkar Musulunci2 months ago
Shahidin Quds 1444H; SHAHID YAKUBU A. UMAR (KHALIFA)
-
Labarai1 month ago
Ziyarar Sallah; JAGORA YA GANA DA WAKILAN ‘YAN UWA