Connect with us

Sauran Jawabai

Mp3; Jawabin Mauludin Shehu Dan Fodiyo 2012 – Shaikh Zakzaky

Published

on

Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Sauran Jawabai

Mp3: Jawaban Shaikh Ibraheem Zakzaky (H) 2021-2022

Published

on

Kuna iya sauraro ko ku sauke jerin Jawaban Jagora, Shaikh Ibraheem Zakzaky (H) yayin ganawarsa da Maziyarta daban-daban, da kuma lokutan Munasabobi, tun bayan fitowarsa daga kamun Waki’ar Zariya a karshen watan July 2021 zuwa yanzu.

Ganawa da Iyalan Shahidai 19-9-2021

Ziyarar ‘Yan Uwa na Kano 20-11-2021

Ziyarar Iyalan Shahidai Karo Na Biyu 4-12-2021

Hira Kan Waki’ar Zariya 12-12-2021 (1)

Hira Kan Waki’ar Zariya 12-12-2021 (2)

Tunawa da waki’ar Zariya – 14-12-2021

Ziyarar ‘Yan Cibiya Da Mawaka 18-12-2021

Ziyarar Shurafa Forum 21-12-2021

Ziyarar Shahidai Masu Rai (Jurha) 25-12-2021

2nd Commemoration Of Martyr Qasim Sulaimani 2022

Ziyarar ‘Yan Academic Forum 08-01-2022

Ziyarar Matasa (Youth Forum) 11-1-2022

Ziyarar Sisters Na Ibn Fodiyo 15-01-2022

Ziyarar Mutanen Kogi Da Neja 18-01-2022

Ziyarar Sisters Forum 22-01-2022

Ziyarar Huffaz 15-2-2022

Ganawa Da ‘Ya’yan Shahidai 24 Rajab 1443

Jawabin Yaumus Shuhada 1443-2022

Ziyarar ‘Yan Asalin Abuja 6-3-2022

Continue Reading

Sauran Jawabai

Mp3; Jawabin Yaumul Mab’ath 1434H — Daga Shaikh Ibraheem Zakzaky

Published

on

Kana iya sauraro ko sauke jawabin Shaikh Ibraheem Zakzaky a ranar tunawa da aiko Manzon Allah (S), wato Yaumul Mab’ath, a shekarar 1434H a Husainiyya Baqiyyatullah Zariya.

Yaumul Mab’ath 1434H 1

Yaumul Mab’ath 1434H 2

Continue Reading

Sauran Jawabai

Mp3: Bayani Kan ‘Wilayatul Faqih’ — Shaikh Ibraheem Zakzaky (H)

Published

on

Wannan wasu jawabai ne guda biyu da Jagoran Harkar Musulunci a Nijeriya, Shaikh Ibraheem Zakzaky (H) ya gabatar ga kananan yara daliban makarantu dangane da ma’ana da manufar ‘Wilayatul Faqih’ a Fudiyya Islamic Center, Zaria a shekarar 2013.

Kuna iya sauraro kai tsaye ko saukewa:

Wilayatul Faqih 1

Wilayatul Faqih 2

Continue Reading

Trending

Copyright © 2019 By Institute for Compilation and Publication of Sheikh Zakzaky's Works.