Kuna iya saukewa ko sauraron Jawaban Shaikh Ibraheem Zakzaky (H) na ranakun zaman Juyayin Shahadar Sayyida Zahra (SA) a shekarar 2013/1434 a Husainiyya Baqiyyatullah Zariya.
Jawaban na kwanaki uku ne a jere, yamma da dare.
Wafatin Sayyida Zahra 2013 Day 1 – Yamma
Wafatin Sayyida Zahra 2013 Day 1 – Dare
Wafatin Sayyida Zahra 2013 Day 2 – Yamma
Wafatin Sayyida Zahra 2013 Day 2 – Dare
2 Responses
Wa Mazlumaaa Wa Sayyida
Allah ya saka da mafificin alkhairi ya kara kwarin guiwa akan wannan kokarin da akeyi