Connect with us

Maulud

Mp3; Jawaban Mauludai A Zariya 1435 (2014) — Shaikh Ibraheem Zakzaky (H)

Published

on

Maulud

Mp3; Jawaban Mauludai A Zariya 1434-2013 – Shaikh Ibraheem Zakzaky (H)

Published

on

Kuma iya sauraro ko sauke Jawaban Shaikh Ibraheem Zakzaky (H) a wuraren Mauludan Manzon Allah (S) daban daban a garin Zariya, a shekarar 1434 (2013).

MAULUD SAMARU 2013-1434

MAULUD ZARIA CITY 2013-1434

MAULUD DOGARAWA 2013-1434

MAULUD KHATAMA 2013-1434

Continue Reading

Maulud

Mp3: Jawaban Makon Hadin-Kan Musulmi 1432-2011

Published

on

Kuna iya sauraro ko sauke Jawaban Malamai daban-daban a yayin taron Makon Hadin-Kan Musulmi da aka gudanar a Husainiyya Baqiyyatullah Zariya a shekarar 1432 (2011).

Kamar yadda aka saba Harkar Musulunci kan fara Makon Hadin Kai ne daga ranar 12 zuwa 17 ga watan Rabiul Auwal, inda Malamai daban-daban daga fahimtu, mazhabobi da dariku daban-daban suke gabatar da jawabai. Bayan jawabin kowane Malami, Jagoran Harkar Musulunci, Shaikh Ibraheem Zakzaky kan yi Ta’aliki.

Sannan kuma a ranar 17 ga watan Rabiul Auwal a kan gudanar da Muzahara, inda Malam Zakzaky ke gabatar da jawabin rufewa, sannan kuma da yamma a yi jawabin rufe Makon Hadin-Kan.

Ga Jawaban nan a kasa:

SHAIKH NURA KHALID 2011-1432

SHAIKH LAZARE 1 2011-1432

SHAIKH LAZARE 2 2011-1432

SHARIF ADAM MINNA 2011-1432

SHAIKH SANI MAI TARIHI 2011-1432

SHAIKH HAFIZ ANKHPA 2011-1432

PROF. DAHIRU YAHYA 2011-1432

SHAIKH KABIR TSAFE 2011-1432

JAWABI GA ‘YAN FUDIYYA 2011-1432

JAWABIN RUFE MUZAHARA 2011-1432

JAWABIN RUFE MAKON HADIN KAI 2011-1432

Continue Reading

Trending

Copyright © 2019 By Institute for Compilation and Publication of Sheikh Zakzaky's Works.