Connect with us

Sauran Jawabai

Mp3: Jawabai 40 Daga Shaikh Ibraheem Zakzaky (H)

Published

on

Wadannan wasu daga Jawaban Shaikh Ibraheem Zakzaky ne da ya gabatar a gurare da garuruwa daban-daban a shekaru daban-daban.

Mun samarwa masu bibiyan shafin saboda mai bukata ya zaɓi wanda yake so ya saurara ko ya sauke a kan wayarsa don amfanin kansa da sauran al’umma.

BIN DA YA HAU KAN MUSULMI (JEGA)

‘YAN A SHIGA A GYARA [ B.U.K] 1989.

ADDININ ALLAH DAYA NE (LAFIA 2004)

ABINCIN RUHI IVC 23-3-2015.

ABINCIN RUHI (ABU).

ASIRIN AZZALUMAI.

ADDINI ZAI TABBATA (2009)

SHAHID ATTAHIRU MBORI (2010)

BOKO HARAM KARYA CE.

FIKIRA SALIMAH.

FIKIRA SAHIHIYA.

FITINA TAWAYIYYA (RUFE IJTIMA A ABU)

FUNTUA DECLARATION 2000

FITOWA DAGA WAKI’AR ABACHA 1999

BARA’A DA WILA’A 1

BARA’A DA WILA’A 2

BAMBANCIN DUNIY DA LAHIRA

MANUFAR ZUWAN TURAWA

INA MUKA DOSA?

MANUFAR HALITTAR DAN ADAM (2004)

MANUFAR WANNAN KIRA

KYAUTATA ALAKA DA ALLAH

HIRA DA RADIO NAGARTA

HIRA DA D.I.TV KADUNA

HIRA DA ‘YAN JARIDA -KEBBI

GININ TOKA 1

GININ TOKA 2

NIGERIA IN MAFITA 1

NIGERIA IN MAFITA 2

MATAKAI 10 KAFIN HUKUNCIN KISA

RAYUWA BAYAN MUTUWA 1

RAYUWA BAYAN MUTUWA 2

RUFE IJTIMA B.U.K.

RUFE MU’UTAMAR NA ISMA 20 JULY 2003

ZALUNCI DANNIY INA MAFIT

WA KE SON ALJANNA?

ZAMAN JANGWAM

RUFE IJTIMA A.B.U (SHI’A – SUNNAH 1994)

MAMAYAR AFIRKA KARO NA 2 (2014)

TABBATAR ADDINI (KATSINA1990)

 

1 Comment

1 Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Sauran Jawabai

Mp3; Jawabin Yaumul Mab’ath 1434H — Daga Shaikh Ibraheem Zakzaky

Published

on

Kana iya sauraro ko sauke jawabin Shaikh Ibraheem Zakzaky a ranar tunawa da aiko Manzon Allah (S), wato Yaumul Mab’ath, a shekarar 1434H a Husainiyya Baqiyyatullah Zariya.

Yaumul Mab’ath 1434H 1

Yaumul Mab’ath 1434H 2

Continue Reading

Sauran Jawabai

Mp3: Bayani Kan ‘Wilayatul Faqih’ — Shaikh Ibraheem Zakzaky (H)

Published

on

Wannan wasu jawabai ne guda biyu da Jagoran Harkar Musulunci a Nijeriya, Shaikh Ibraheem Zakzaky (H) ya gabatar ga kananan yara daliban makarantu dangane da ma’ana da manufar ‘Wilayatul Faqih’ a Fudiyya Islamic Center, Zaria a shekarar 2013.

Kuna iya sauraro kai tsaye ko saukewa:

Wilayatul Faqih 1

Wilayatul Faqih 2

Continue Reading

Sauran Jawabai

Mp3; Jawabin Mauludin Shehu Dan Fodiyo 2012 – Shaikh Zakzaky

Published

on

Danna nan don sauraro ko sauke Jawabin Shaikh Ibraheem Zakzaky a yayin Mauludin Shehu Usman Dan Fodiye (RH) a garin Abuja a shekarar 2012.

MAULUDIN DAN FODIO 2012

Continue Reading

Trending

Copyright © 2019 By Institute for Compilation and Publication of Sheikh Zakzaky's Works.