Mu'utamarori
Mp3: 4- Jawaban Ibraheem Shaikh Zakzaky a Mu’utamarorin Ahlud Duthur a garuruwan Katsina da Bauchi, da na Lafia

Kuna iya shiga don sauraro ko sauke Jawaban Shaikh Ibraheem Zakzaky a Mu’utamarori daban-daban a garuruwa daban a shekaru daban-daban da suka gabata.
Wadannan Jawaban Mu’utamarori ne musamman na Bangaren yan kasuwa (Ahlud Duthur) na Harkar Musulunci a Najeriya da ya gudana a garin Katsina da Bauchi.
Hanzarta ka saurari Jawaban ko ka sauke su:
MU’UTAMAR AHLUDDUSUR – BAUCHI (A)
MU’UTAMAR AHLUDDUSUR – BAUCHI (B)
MU’UTAMAR AHLUDDUSUR – KATSINA 2011
Mu'utamarori
Mp3: 3- Jawaban Shaikh Zakzaky a Mu’utamarori a garuruwan Yawuri, Suleja, Jalingo, Zaria da Zuru

Kuna iya saukewa ko sauraron Jawaban Shaikh Ibraheem Zakzaky a Mu’utamarori daban-daban a garuruwa daban a shekaru daban-daban da suka gabata.
Ku shiga nan domin sauke Jawabin da kuke bukata daga jerin jawaban Mu’utamarorin a karo na uku:
Mu'utamarori
Mp3: 2- Jawaban Shaikh Zakzaky a Mu’utamarori a garuruwan Azare, Jos, Kano, Lokoja da Maradi

Za ku iya saurare ko sauke Jawaban Shaikh Ibraheem Zakzaky a Mu’utamarori daban-daban a garuruwa daban a shekaru daban-daban da suka gabata.
Ku shiga nan don sauke kashi na biyu na Jawaban Mu’utamarorin a garuruwa kamar haka:
Mu'utamarori
Mp3: 1- Jawaban Shaikh Zakzaky a Mu’utamarori a garuruwan Abuja, Bidda, Birnin Kebbi, Funtua da Gusau

Kuna iya saukewa ko sauraron Jawaban Shaikh Ibraheem Zakzaky a Mu’utamarori daban-daban a garuruwa daban a shekaru daban-daban da suka gabata.
Ga kashi na farko na Jawaban guda biyar:
-
Sauran Jawabai3 years ago
Mp3: Jawabai 40 Daga Shaikh Ibraheem Zakzaky (H)
-
Jawaban Wafatin A'imma3 years ago
Mp3: Jawaban Shaikh Ibraheem Zakzaky (H) A Yayin Tuna Shahadar Sayyida Zahra (SA) 2013/1434
-
Sauka ta biyu3 years ago
Mp3: Tafsirin Suratul Baƙara – Shaikh Ibraheem Zakzaky (H)
-
Sauran Jawabai5 months ago
Mp3: Jawaban Shaikh Ibraheem Zakzaky (H) 2021-2022
-
Mauludin Ma'asumai3 years ago
Mp3: Jawaban Mauludin Sayyida Zahra 2015/1436H – Shaikh Ibraheem Zakzaky (H)
-
Yaumu Shuhada3 years ago
Mp3: Jawaban Yaumus Shuhada’u 2001 – 2014
-
Labarai3 years ago
Bayanin Shaikh Zakzaky Dangane Da Abin Da Ke Faruwa A Zamfara
-
Sauka ta biyu2 years ago
Mp3: Tafsirin Suratul Dalaq (065) — Shaikh Ibraheem Zakzaky (H)
2 Comments