Kuna iya sauke littafin MUHIMMAN RANAKU 200 A TARIHIN HARKAR MUSULUNCI
Wallafar: Cibiyar Wallafa Da Yada Ayyukan Shaikh Zakzaky (H).
Littafin na kunshe da bayanan muhimman abubuwa da suka faru a Tarihin Harkar Musulunci, tun daga haihuwar Jagoran Harkar, da tasowarsa, zuwa fara Da’awarsa, har zuwa abubuwan da suka faru a farkon shekarar 2020.
Shiga nan don sauke littafin: MUHIMMAN RANEKU 200 A TARIHIN HARKAR MUSULUNCI
No responses yet