Connect with us

Labarai

Jagora Sheikh Ibraheem Zakzaky (H) Ya Halarci Taron Ɗufanul Aqsa A Karo Na biyu

Published

on

Jagora Sheikh Ibraheem Zakzaky (H) ya halarci taron ƙasa da ƙasa kashi na 2 don nuna goyon baya ga Al’ummar Falastinu mai taken “Ɗufanul Aqsa”

kamar yadda Ofishin Jagoran ya sanya wasu hotuna da yake nuna shehin malamin cikin taron da kungiyar samar da kusanci tsakanin mazhabobin musulunci da ake kira (Majma’a Taqrib bainal mazahib) ta shirya a laraba a birnin Bagadaza, ƙasar Iraki Manyan malamai daga mazhabobi daban daban na musulunci suka halarci taron.

Ga Hotuna….

Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Labarai

Sheikh Zakzaky (H) Ya Gana Da Daliban Fudiya Masu Shirin Yin Sauƙar Alƙur’ani

Published

on

Kamar yadda shafin ofishin Jagoran (H) ya fitar da wasu hutuna dake nuna cewa; Ɗalibai daga makarantun fudiyya daban daban dake shirin bikin hardace Alkur’ani sun ziyarci Jagora Sheikh Ibraheem Zakzaky (H), a jiya Laraba 15 ga watan May 2024 wanda yayi dai-dai da 7 ga watan Zul-Qada 1445 a gidansa dake Abuja

Ga Hotuna….

Continue Reading

Labarai

Sheikh Zakzaky (H) Ya Dawo Gida Nigeria Bayan Halartar Taro A Iraƙi

Published

on

Kamar yadda shafin Jagora (H) ya sanya wasu hotuna da yake ɗauke da saƙon dawowar shehin Malamin gida Nigeria a ranar Lahadi 12 ga watan Mayu 2024.

Shafin ya wallafa cewa; Jagoran ya dawo gida ne bayan halartar taron ƙasa da ƙasa na nuna goyon baya ga al’ummar Palastinu, wanda ya gudana a birnin Bagadaza, kasar Iraƙi a ranar Laraba 08 ga watan Mayu 2024.

Continue Reading

Labarai

Sheikh Zakzaky (H) Ya Ziyarci Haramin Imam Ali (As) A Najaf

Published

on

Shafin Ofishin Jagoran Harkar Musulumci Sheikh Ibraheem Zakzaky (H), sun wallafa wasu hotuna a yau 12 ga watan May 2024 da yake nuna cewa shehin malamin ya ziyarci Haramin Imam Ali (As) da yake birnin Najaf a ƙasar Iraƙi.

Ga Hotuna…

Continue Reading

Trending

Copyright © 2019 By Institute for Compilation and Publication of Sheikh Zakzaky's Works.