Connect with us

Sauti: Shaikh Zakzaky (H)

Download File: Jawabin Shaikh Ibraheem Zakzaky Dangane Da Ma’anar La’ilaha Illallah @ F.C.E Zaria.mp3

Published

on

Sauti: Shaikh Zakzaky (H)

Mp3: Jawabi Akan ‘Wilayatul Faƙih’ — Shaikh Ibraheem Zakzaky (H)

Published

on

Jawabin Shaikh Ibraheem Zakzaky ga kananan yara daliban makarantun Firamare da Sakandire dangane da Maudu’in Wilayatul Faƙih, a yayin taron IVC a shekarar 2013 a Fudiyya Islamic Center, Zariya.

Wilayatul Faƙih 1

Wilayatul Faƙih 2

Continue Reading

Sauti: Shaikh Zakzaky (H)

Mp3: Jawabin Shaikh Ibraheem Zakzaky Na Mauludin Shehu Abdullahi Gwandu, 2013/1434

Published

on


Kuna iya sauraro ku sauke Jawabin Shaikh Ibraheem Zakzaky a yayin Mauludin Shehu Abdullahi Fodiye a shekarar 2013 a garin Birnin Kebbi.

Mauludin Shehu Gwandu 1

Mauludin Shehu Gwandu 2

Continue Reading

Sauti: Shaikh Zakzaky (H)

Mp3: Jawabin Shaikh Ibraheem Zakzaky Dangane Da Ranar Mubahala Da Darasin Sadaukarwa

Published

on

Jawabin Shaikh Ibraheem Zakzaky dangane da ranar Mubahala da Sadaukarwar As’habulKisa’i, da kuma kira ga daukan darussar ruguza ninanci da sadaukarwa don gina al’umma da addini.

 

Shaikh Zakzaky ya yi jawabin ne a wajen wani cin abincin Sallah da ya hada mutane daban-daban ciki har da Kiristoci da yan boko a Husainiyya Baqiyyatullah, Zariya a shekarar 2014 / 1435.

 

Latsa wannan don sauke Jawabin ko ka saurara.

Mubahala da Sadaukarwa

Continue Reading

Trending

Copyright © 2019 By Institute for Compilation and Publication of Sheikh Zakzaky's Works.