Daga Ofishin Sayyid Ibraheem Zakzaky (H) Da yammacin ranar Asabar 9 ga watan Shawwal 1444H (29/4/2023) ne Jagoran Harkar Musulunci, Shaikh Ibraheem Zakzaky (H) ya gana...
‘Yan uwa Musulmi almajiran Shaikh Ibraheem Zakzaky (H) sun gudanar da Muzaharorin Quds din shekarar 1444/2023 a ranar Juma’ar karshen watan Ramadan a garuruwa kusan 50...
Bismillahir Rahamanir Raheem. Wasallallahu Ala Sayyidina Wa Nabiyina wa Habibi Qulubina Abil Qasimi Mustapha Muhammad wa ala alihid Dayyibinad Dahirinal Ma’asumiyn, Siyma Baqiyatullahi fiyl ard, Sahibul...
Kuna iya saukewa ko sauraron Jawaban Shaikh Ibraheem Zakzaky a yayin zaman Juyayin Shahadar Imam Ali (AS) a shekarar 2014/1435 a Husainiyya Baqiyyatullah Zariya. Jawabin Shahadar...
Fiye da garuruwa 50 ne suke gabatar da Muzaharar Quds a wannan shekarar ta 1444H/2023 a Nijeriya. Muzaharar wacce, ake gudanar da ita a kowace Juma’ar...
Bismillahir Rahamanir Raheem. Wasallallahu Ala Sayyidina Wa Nabiyina wa Habibi Qulubina Abul Qasimi Mustapha Muhammad wa ala alihid Dayyibinad Dahirinal Ma’asumiyn. Assalamu Alaikum wa Rahmatullahi Ta’ala...